Tehran (IQNA) Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa har kullum kasashen yammacin duniya suna bin salon siyasar munafunci da harshen damo ne.
Lambar Labari: 3486056 Ranar Watsawa : 2021/06/28
Tehran (IQNA) Gwamnatin Faransa ta rufe daruruwan shagunan musulmi bisa zarginsu da alaka da masu tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485619 Ranar Watsawa : 2021/02/04
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya gargadi gwamnatin kasar Faransa kan yin shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Lambar Labari: 3485585 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa ta sanar da daukar matakin rufe wasu masallatai guda tara na musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485559 Ranar Watsawa : 2021/01/16
Tehran (IQNA) Kungiyar Human Rights Watch Ta zargi gwamnatin Faransa da kirkiro sabbin dokoki da nufin galaza wa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485552 Ranar Watsawa : 2021/01/13
Tehran (IQNA) shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-sisi ya sheda wa Macron na Faransa cewa, abubuwa da suke da alaka da ubangiji suna da tsarki da kuma daraja.
Lambar Labari: 3485441 Ranar Watsawa : 2020/12/08
Tehran (IQNA) ma’aiktar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Faransa da ke Tehran, domin mika masa sako na bacin rai dangane da cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485309 Ranar Watsawa : 2020/10/27
Tehran (IQNA) Faransa tana shirin korar wasu musulmi da ta kira da masu tsatsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 3485290 Ranar Watsawa : 2020/10/19